Recent Posts

Yadda Akayi Bikin Buɗe Gasar Firimiya ta Mata ta Najeriya

Ayammacin jiya Laraba 9 ga watan Disamba akayi bikin buɗe sabuwar kakar wasa ta mata ta Firimiyar Najeriya wato kakar wasa ta 2020 zuwa 2021 kenan. Anyi bikin buɗe gasar ne a Lafia babban birnin Jahar Nasarawa kuma karon farko ansami ministoci guda biyu sun halacci wannan bikin buɗe gasar …

Read More »
error: Alert: Is not allowed !!!