Ƴan jam’iyyar APC mai mulki sun musanta cewa wani ɓangaren jam’iyyar na yi wa daya daga cikin jiga-jigan APC na kasa, kora da hali.

Ƴan jam’iyyar APC mai mulki sun musanta cewa wani ɓangaren jam’iyyar na yi wa daya daga cikin jiga-jigan APC na kasa, Bola Ahmed Tinubu kora da hali.

Wani al’amari da ya fito da zaman tankiya a jam’iyyar a baya-bayan nan dai shi ne yadda Bola Tinubu ya fito ya bayyana ƙorafinsa dangane da shirin sabunta rijista da jam’iyyar APC ta gudanar.

A hirarsa da Usman Minjibir na BBC Hausa, Hon Farouk Adamu Aliyu wanda jigo ne a jam’iyyar ya ce babu ƙamshin gaskiya a kan cewa ana ƙoƙarin yi wa Bola Tinubu kora da hali daga jam’iyyar APC.

Check Also

Paris St-Germain na duba yiwuwar sayen ɗan wasan Juventus da Portugal Cristiano Ronaldo

Paris St-Germain na duba yiwuwar sayen ɗan wasan Juventus da Portugal Cristiano Ronaldo

Paris St-Germain na duba yiwuwar sayen ɗan wasan Juventus da Portugal Cristiano Ronaldo mai shekara …

error: Alert: Is not allowed !!!