Allah ya azurta wasu ma’aurata da samun haihuwar ‘ya ‘ya 4 rigis

Daga Garin Yan gizo dake yankin KH Warawa wata mata ce mai suna Ramai Ta haifi yaya 4 Rigis kyauta daga Allah.

Kamar yadda wani ganau ba jiyau ba Abba Sarkin Power dake garin na Yangizo ya sanarwa da fiin idan mikiya, jarirai ne masu lafiya hayyan wa afiyan. Kamar yadda ita ma mai jego take tubarkalla.

Filin idan mikiya yaji ta bakin wannan mai jego wadda take mana jawabi baki har kunne ;

Shima mijin wannan maijego wato malam  Abubakar Isyaku wato Abu Jirgi   wanda kuma yana da rangwamen karfi, bayan murna da godiya ga Allah ya nemi agajin al`umma da mahukunta duba da cewar maijegon da yaran suna bukatar kulawa ta musamman domin su rayu cikin koshin lafiya,

Haka fa ! ai dama humullahu la ajibun, dafatan Al`umma zaku dubi lamarinsu.

Check Also

Gwamantin Tarayya ta ce ba za ta tattauna da ’yan bindiga da ke addabar sassan kasar nan. Yayin jawabi ga Taron Tattaunawa kan Taron Kasa a Fadar Shugaban Kasa, Mashawarcin Shugaban Kasa kan Tsaro, Janar Babagana Monguno (mai ritayi) ya yi fatali ta batun sulhu da ’yan bindiga. Fitaccen malamin Islama, Sheikh Ahmad Abubakar Gumi, wanda kuma tsohon hafsan soja ne na daga cikin masu ba da shawarar tattaunawar sulhu da ’yan bindigar domin a samu zama lafiya. Amma da yake bayani a Fadar Shugaban Kasa a jiya Laraba, Monguno ya ce yin sulhu zai sa ’yan bindigar su yi zaton cewa gwamanti ta gaza. Ya ce, “Gwamnati na kokarin shawo kan matsalar tsaro, kuma sun sha bayyana cewa akwai matakai biyu na magance ta –lallami, tattaunawa, da sauransu. Duk da cewa gwamnati ba ta adawa da tattaunawa da su, amma tsakanin da Allah dole gwamnati ta yi amfani da karfi a kan wadannan mutane saboda ba su da amana, tunda za’a yi magana da su amma su je su wani na daban kuma su ci gaba da cutar da al’umma

Gwamnatin Tarayya tace babu shulhu tsakanin ta da ’yan bindiga da ke addabar sassan kasar nan

Gwamantin Tarayya ta ce ba za ta tattauna da ’yan bindiga da ke addabar sassan …

error: Alert: Is not allowed !!!