You dont have javascript enabled! Please enable it!

Naira Miliyan Ɗari aka bayar kuɗin fansar Alwan Ali Hassan

Naira Miliyan Ɗari aka bayar kuɗin fansar Alwan Ali Hassan Ƴan bindiga sun saki babban manajan bankin Gona, BOA Alwan Ali-Hassan. Majiya dake kusa da iyalan babban manajan Bankin Ayyukan Gona, Alwan Ali-Hassan ya sanar da dawowar sa gida daga hannun ƴan bindiga. Daily Nigerian ta buga cewa ɗan uwan …

Read More »

Kotu ta sake tabbatarwa da Dan-zago Shugabancin APC a Kano

Kotu ta sake tabbatarwa da Dan-zago Shugabancin APC a Kano Babbar Kotun tarayya ƙarƙashin jagorancin Mai Shari’a Hamza Muazu ta sake tabbatarwa ɓangaren Sanata Malam Ibrahim Shekarau nasarar zaɓukan mazaɓu da na Ƙananan Hukumomi. A ranar 30 ga watan Nuwamba ne dai kotun ta tabbatar da zaɓen da ɓangaren Gwamnati …

Read More »

Sarkin Kano Zai Auri Tsohuwar Budurwarsa

Sarkin Kano Zai Auri Tsohuwar Budurwarsa Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero yana shirin angwancewa da tsohuwar sahibarsa wadda ake kira da suna Hajiyayye dake garin Dorayi a Kano. Sarkin wanda matarsa ɗaya da ƴaƴa hudu zai yi auren bayan tsahon lokaci yana zaune da mace ɗaya. Jaridar Daily Nigerian …

Read More »

Za’a Fara Siyan Man Fetur Naira 385 a Najeriya

Gwamnonin Kasar nan sun amince a mayar da farashin man fetur naira 385 a duk lita daya.   Sanarwar da kungiyar gwamnonin ta fitar sun yanke hukuncin ne bayan yin duba ga rahoton da wani kwamiti da gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufa’i ya jagoranta da ya goyi bayan janye tallafin …

Read More »
';
error: Alert: Is not allowed !!!