Kamfanin Youtube zai fara karɓar haraji daga masu ɗora bidiyonsu a shafin waɗanda ke zaune a wajen Amurka dangane da kuɗin da suka samu daga masu kallonsu a Amurka. Kamfanin ya ce zai fara amfani da wannan tsarin ne daga watan Yunin 2021. Haka kuma, Youtube ya bukaci masu ɗora …
Read More »An yiwa gwamnan jihar kano Allurar riga kafin cutar corona a bainar jama’a
A yammacin wannan rana an yiwa Gwamnan jihar kano Abdullahi Umar Ganduje alurar rigakafin cutar corona a asibitin kwararru na murtala Muhammad dake a jihar nan wannan ya na kunshe ne ta cikin wata sanarwa mai dauke das a hannu babban sakataren yada labarai na jihar kano Abba Anwar, inda …
Read More »Gwamnatin Tarayya tace babu shulhu tsakanin ta da ’yan bindiga da ke addabar sassan kasar nan
Gwamantin Tarayya ta ce ba za ta tattauna da ’yan bindiga da ke addabar sassan kasar nan. Yayin jawabi ga Taron Tattaunawa kan Taron Kasa a Fadar Shugaban Kasa, Mashawarcin Shugaban Kasa kan Tsaro, Janar Babagana Monguno (mai ritayi) ya yi fatali ta batun sulhu da ’yan bindiga. Fitaccen malamin …
Read More »Sufeto-Janar na ‘yan sanda, Mohammed Adamu, ya bayyana wa babbar kotun tarayya da ke Abuja cewa doka ta ba shi damar ci gaba da kasancewa a ofis har zuwa 2023 ko 2024.
Sufeto-Janar na ‘yan sanda, Mohammed Adamu, ya bayyana wa babbar kotun tarayya da ke Abuja cewa doka ta ba shi damar ci gaba da kasancewa a ofis har zuwa 2023 ko 2024. Ya bayyana hakan ne a cikin takardun kotu da ya gabatar don kalubalantar karar da ke kalubalantar karin …
Read More »Rahotanni daga jihar Katsina a arewacin Najeriya na cewa ‘yan bindiga sun yi awon gaba da wasu mata kimanin 30
Rahotanni daga jihar Katsina a arewacin Najeriya na cewa ‘yan bindiga sun yi awon gaba da wasu mata kimanin 30 daga wani kauye a kudancin jihar da tsakar daren jiya. Hakan ya zo ne bayan da wasu bayanan kuma suka ce maharan sun sace wasu matan fiye da 20 daga …
Read More »Sheikh Ahmad Abubakar Gumi ya yi ƙarin haske kan kalaman da ya yi bayan da rundunar sojin Najeriya ta gargaɗe shi
Sheikh Ahmad Abubakar Gumi ya yi ƙarin haske kan kalaman da ya yi bayan da rundunar sojin Najeriya ta gargaɗe shi kan abin da ta ce kalaman na sa ka iya tada tarzoma. Sai dai Sheikh Gumi ya ce rundunar sojin ba ta fahimce shi ba ne. in da yace …
Read More »Gwamnatin jihar Kano ta bada tabbacin fara gudanar da allurar rigakafin cutar covid-19 a jihar Kano nan da makwanni biyu masu zuwa
Gwamnatin jihar Kano ta bada tabbacin fara gudanar da allurar rigakafin cutar covid-19 a jihar Kano nan da makwanni biyu masu zuwa. Shugaban kwamitin kwararru kan yaki da cutar covid-19 a jihar Kano Dr. Tijjani Hussaini shine ya tabbatar da hakan yayin taron wayar da kan jamaa kan matakan dakile …
Read More »Mai Martaba Sarkin Kano Aminu Ado Bayero ya bayyana cewa cikin shekara guda, ya samu nasarar gyara alakar dake tsakanin Masarautar da Gwamnatin Kano
Mai Martaba Sarkin Kano Aminu Ado Bayero Ya Bayyana Nasarorin Daya samu Cikin Shekara Guda Daya shafe kan karagar Sarauta kano. Sarkin ya Bayyana haka ne jim kadan bayan Kammala Taron Addu’ar murnar zagayowar Shekarar sa guda, daya ce an takaita Bukuwa saboda Hutar da Mutane Baki Daya. yayin zantawarsa …
Read More »Ana ci gaba da ayyukan ceto a gaɓar teku ta Apam da ke kudancin Ghana inda wasu ƙananan yara 12 suka nutse…
Ana ci gaba da ayyukan ceto a gaɓar teku ta Apam da ke kudancin Ghana inda wasu ƙananan yara 12 suka nutse yayin da suke ninkaya a wani wuri da aka hana shiga. Wata tawagar ƴan sandan kasar na aiki tuƙuru don gano gawarwakin yaran da yawansu ya kai 20. …
Read More »Majalisar wakilan kasar nan ta shirya wani zama domin lalubo hanyoyin magance matsalar rashin dokokin rabon albarkatun kasa…
Majalisar wakilan kasar nan ta shirya wani zama domin lalubo hanyoyin magance matsalar rashin dokokin rabon albarkatun kasa wanda hakan kan janyo asara ga kasar nan. Ta ce wasu daga cikin dokokin sun kasance tun daga shekarar 1970 kuma ba’a yi mu su kwaskwarima ba. Abdullahi Mahmud Gaya, wanda shi …
Read More »