Rundunar ‘yan sandan kasar nan ta yi holen mutum 48

Rundunar yan sandan kasar nan ta yi holen mutum 48

Rundunar ‘yan sandan kasar nan ta yi holen mutum 48 da ta ce ta kama bisa zargin aikata laifukan da suka shafi fashi da garkuwa da mutane da laifuka ta intanet da kuma satar shanu. Haka nan, rundunar ta yi nasarar ƙwace bindigar AK-47 guda huɗu daga waɗanda take zargin, …

Read More »