IRAN ZATA SHA MAMAKI-DONALD TRUMP

110362359  110356004 hi058876108

Wasu magoya bayan kasar Iran masu zanga-zanga a Iraki sun fara kafa tantuna da niyyar zaman dirshen a gaban ofishin jakadancin Amurka da ke birnin Bagadaza. Masu zanga-zangar sun bayyana cewa ba za su daina zanga-zangar ba, kuma ba za su bar gaban ofishin jakadancin ba har sai sojojin Amurka …

Read More »

DADIYATA BAYA HANNUN MU-DSS

108847021 captdwffure

Hukumar tsaro ta afrin kaya wato DSS ta karyata labarin da ta ce wasu jaridun kasar nan sun wallafa cewa tana tsare da mutum kusan 50 kuma take azabtar da su. Mai magana da yawun Hukumar Dr. peter Afunanya ne ya bayyana haka, inda yace don wasu ‘yan bindiga sun …

Read More »

HISBAH TA KAMA DANSANDA DA YAN MATA A OTAL

Hisbah members

Hukumar Hisbar dai ta bayyana damke wannan Dansanda a lokacin da ta kai samame wani otal, inda ta tarar da wannan dansanda a daki tare da yan mata uku a wani yanayi mai munin gaske.   Cikakken labarin na tafe ta cikin shirin IDON MIKIYA na daren yau Talata 31-12-2019 …

Read More »

Some Major Newspapers Headlines For SUNDAY December 29, 2019

IMG 20191128 192423 763

NEW NIGERIAN 2023 Presidency: You Are Joking, Delta PDP Chieftain Replies Arewa National President MURIC Condemns Execution Of Christian Captives SGF Leads Strong FG Delegation, Shehu Of Borno, Other Dignitaries Attend NNPC GMD’s Children’s Wedding Buratai Commissions Ultra Modern Entrepreneurship, Skills Acquisition Centre In Yola, Lays Foundation For 23 Brigade …

Read More »

shekara kwana, idon mikiya

A dai dai lokacin da muke gab da ban kwana da shekarar 2019 al`amura da dama sun faru, wanda kuma kai tsaye muka kawo muku ta cikin shirin IDON MIKIYA da yake zuwar muku kullum da karfe 10:00 na dare sannan a maimaita da karfe 08:30 na safiya kowacce rana, …

Read More »

Shekara kwana, idon mikiya

A dai dai lokacin da muke gab da bankwana da shekarar 2019 al`amura da dama sun faru, wanda kuma kai tsaye muka kawo muku ta cikin shirin IDON MIKIYA da yake zuwar muku kullum da karfe 10:00 na dare sannan a maimaita da karfe 08:30 na safiya kowacce rana, ba …

Read More »

Some Major Newspapers Headlines For Wednesday December 25, 2019

IMG 20191225 101852 775

NEW NIGERIAN Buhari Administration Failing In Managing Nation’s Diversity -Kukah MURIC Slams CAN, US, Over Position On Religious Freedom In Nigeria Human Rights: My Conscience Is Clear, Says Buhari Christmas: Pray For Divine Guidance For Nigeria Leaders – APC Bichi Lawmaker Distributes Relief Materials To Constituents Christmas: ABG Felicitates With …

Read More »