Ana ci gaba da ayyukan ceto a gaɓar teku ta Apam da ke kudancin Ghana inda wasu ƙananan yara 12 suka nutse…

Ana ci gaba da ayyukan ceto a gaɓar teku ta Apam da ke kudancin Ghana inda wasu ƙananan yara 12 suka nutse yayin da suke ninkaya a wani wuri da aka hana shiga.

Wata tawagar ƴan sandan kasar na aiki tuƙuru don gano gawarwakin yaran da yawansu ya kai 20.

Yaran da shekarunsu ke tsakanin 14 zuwa 17 sun shiga ɓangaren ruwan da aka hana shiga don yin ninƙaya don kar a gan su saboda an rufe wurin dalilin annobar cutar korona.

Check Also

Paris St-Germain na duba yiwuwar sayen ɗan wasan Juventus da Portugal Cristiano Ronaldo

Paris St-Germain na duba yiwuwar sayen ɗan wasan Juventus da Portugal Cristiano Ronaldo

Paris St-Germain na duba yiwuwar sayen ɗan wasan Juventus da Portugal Cristiano Ronaldo mai shekara …

error: Alert: Is not allowed !!!