Abubakar H. Galadanchi

MILIYAN BAKWAI KAWAI MUKA NEMA-MAI GARKUWA DA DAN MAKWABTAN SU

Mahaifin yaran, dan shekaru shida a duniya mai suna shaheed ya bayyana cewar, fatansa baya wuce kotu ta yiwa wannan matashi ladabi yadda ya tayar musu da hankali babu gaira babu dalili. Yace sun sace masa dansa, kuma  suka nemi diyyar miliyan 7. Cikakken labarin na tafe ta cikin shirin …

Read More »

TA KONE ALMAJIRI DA DUTSEN GUGA AKAN MARKADE

Matar ta kada hujja da cewar wai almajirin ya barar mata da markade gami da jefar mata da jariri babban dalilin daya sanya ta saka dutsen guga a wuta ta dinga dodana masa a jiki.   Cikakken labarin na tafe ta cikin shirin idon mikiya na gobe litinin da karfe …

Read More »
error: Alert: Is not allowed !!!