Aminci Radio

Za’a Fara Siyan Man Fetur Naira 385 a Najeriya

Gwamnonin Kasar nan sun amince a mayar da farashin man fetur naira 385 a duk lita daya.   Sanarwar da kungiyar gwamnonin ta fitar sun yanke hukuncin ne bayan yin duba ga rahoton da wani kwamiti da gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufa’i ya jagoranta da ya goyi bayan janye tallafin …

Read More »

Jonathan Bazai Fita daga Jam’iyyar PDP Ba – Bukola Saraki

Tsohon Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Bukola Saraki ya ce, Tsohon Shugaban Kasa Goodluck Ebele Jonathan ba shi da ra’ayin fita daga PDP zuwa APC bayan rade-radin da ake yadawa zai fice daga Jam’iyyar.   Saraki ya bayyana hakan ga manema labarai a ranar Talata, bayan wani zama da Kwamitin da …

Read More »

Fasaha ce hanyar magance yaduwar coronavirus ~ Injiniya Kabiru Saleh

Fasaha ce hanyar magance yaduwar coronavirus Nasan mai karatu zaiyi mamakin wannan furucin ‘Fasaha ce hanyar magance yaduwar coronavirus”. To amma ba abin mamaki bane duba da yadda al’amuran duniya suke sauyawa a kowanne lokaci ta hanyar amfani da kimiyya da fasaha. Kusan a halin yanzu babu wani abu da …

Read More »

Kotu ta samu Maryam Sanda da laifin ‘kashe mijinta’

Kotu ta samu Maryam Sanda da laifin ‘kashe mijinta’ Wata babbar kotu a Abuja ta samu Maryam Sanda da laifin ‘kashe mijinta’. Sashin Hausa na BBC ya rawaito a yau Litinin ne dai kotun ta yanke hukunci a kan shari’ar Maryam Sanda, matar da ake zargi da kashe mijinta Bilyaminu …

Read More »

Yadda Gwamnatin Tarayya ta haramta kungiyar tsaro ta Amotekun

Gwamnatin tarayya ta sanar da haramta kungiyar tsaro ta Amotekun, da wasu jihohin shiyyar kudu suka samar. Kafa rundunr tsaron ya janyo ce-ce-ku-ce inda wasu ke ganin za ta iya zama barazana ga kasar a nan gaba. Mai taimaka wa Ministan Shari’ar kasar nan a fannin yada labarai Dakta Umar …

Read More »
error: Alert: Is not allowed !!!