Suraj Na Iya Kududdufawa

Mamayar Da Paris Saint Germain Tayi Akakar Wasa Guda 6

team psg poses before the uefa champions league group a match between picture id1190520656 1

Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Paris Saint Germain dake ƙasar Faransa ta mamaye kusan dukkanin kofunan ƙasar Faransa da ƙungiyoyin ƙwallon ƙafa sama da 30 suke fafata kama daga gasar League 1 da kuma sauran ƙananan kofunan. Inda acikin kakar wasa guda shida data gabata itace ta lashe kusan dukkanin kofunan …

Read More »

Labaran Yammacin Talata Da Ɗumi-ɗuminsu

IMG 20200728 WA0109

Yau Talata 7/12/1441AH wanda yayi daidai da 28/7/2020. An gano wasu lakcarori na ma’aikanan tarayya dana jaha dakecin moriyar aikin N-Power afaɗin tarayyar ƙasar nan. Ayammacin yau shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya gana da wasu daga cikin gwannonin APC. Ministan yaɗa labarai wato Lai Muhammad ya ce an ƙawto Dala …

Read More »

Spanish LaLiga’s most valuable XI

maxresdefault 5

The 2019/20 LaLiga Santander campaign has been completed and several players have seen their stocks rise, at the end of the season Real Madrid crown the Champions. As such, there are some new faces in the league’s most valuable XI, as well as some very familiar ones especially in 2019/2020 …

Read More »

Ƙungiyoyin Ƙwallon Ƙafan Dasukafi Jefa Ƙwallaye Abana

IMG 20200727 213223 697

Akakar wasa ta bana a manyan gasar rukuni-rukuni ta ƙasashen turai guda biyar da ake dasu wato gasar Firimiyar Ingila da Laliga da Bundes Liga da Serea A da kuma gasar League 1 ta ƙasar Faransa. Akwai jerin ƙungiyoyin ƙwallon ƙafan dasukafi yawan jefa ƙwallaye araga bayan kammala gasar tasu …

Read More »

Ƙungiyoyin Ƙwallon Ƙafan Dasukafi Jefa Ƙwallaye Abana

Akakar wasa ta bana a manyan gasar rukuni-rukuni ta ƙasashen turai guda biyar da ake dasu wato gasar Firimiyar Ingila da Laliga da Bundes Liga da Serea A da kuma gasar League 1 ta ƙasar Faransa. Akwai jerin ƙungiyoyin ƙwallon ƙafan dasukafi yawan jefa ƙwallaye araga bayan kammala gasar tasu …

Read More »

Bikin Kammala Gasar Ajin Firimiyar Ingila Ayau

25023760 0 image a 57 1582296167084

Za’a iya cewa ta faru ta ƙare anyiwa mai zane ɗaya sata agasar ajin Firimiyar Ingila wato kakar wasa ta 2019 zuwa 2020 da ƙungiyoyin ƙwallon ƙafa guda 20 suke fafatawa a tsakaninsu. Domin kuwa awannan yammaci na Lahadi 26 ga watan Yuli za ayi bikin kammala gasar inda tuni …

Read More »

Babu Tabbacin Za’ayi Gasar Olympics A Shekarar 2021

IMG 20200723 100809 761

Babu tabbacin cewar za agudanar da gasar guje-guje da tsalle-tsalle ta duniya da za ayi a birnin Tokyo na ƙasar Japan a shekara maikamawa wato 2021, wannan magana ta fitone daga bakin shuwagabannin shirya wannan gasa. Inda shuwagabannin suka ƙara da cewar matuƙar har shekarar 2021 tazo anacikin irin wannan …

Read More »

‘Yan Wasan Da Sukafi Samun Katin Gargaɗi Agasar Laliga Da Aka Kammala

IMG 20200722 070416 625

Bayan kammala gasar Laliga ta ƙasar Andalus da akayi a ƙarshen makon daya gabata inda aka buga wasanni guda 380 bayan kowacce ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta buga wasanni guda 38. Ayanzu ansami jerin ‘yan wasan dasukafi karɓar katin gargaɗi wato yellow card daga ƙungiyoyin ƙwallon ƙafa daban-daban: Ga jerin sunayen’yan …

Read More »