Suraj Na Iya Kududdufawa

Wasu Daga Cikin Labaran Safiyar Alhamis

IMG 20200326 WA0049

Yau Alhamis 26/03/2020CE wanda yayi daidai da 01/08/1441AH. Ga Cikakkun labaran: Shugaba Buhari ya koma bakin aiki bayan zaman dar-dar din shigar Covid-19 Villa. Ya zuwa yanzu jimillar masu dauke da kwayar cutar COVID-19 a Najeriya ya koma mutum 51 a jihohi 9. Gwamnatin jihar Kaduna ta haramta amfani da …

Read More »

Labaran Yammacin Laraba

IMG 20200109 095944 597

Yau Laraba 11/03/2020CE – 16/07/1441AH. Ga cikakken labaran: Gwamna El-Rufa’i na jihar Kaduna ya nada Muhammadu Sunusi II a matsayin Chancellor na Jami’ar jihar Kaduna. Rundunar ‘yansanda ta kama wasu kansilolin Zamfara da laifin garkuwa da mutane. Gwamnatin Najeriya ta karbo kudin sata N3b daga hannun ‘Yan kwangila a Neja-Delta. …

Read More »

Labaran Safiyar Litinin

IMG 20200109 095944 597

Yau Litinin 10/02/2020CE wanda yayi daidai da 15/06/1441AH. Ga cikakkun labaran Majalisar wakilai ta hurowa Hafsun Sojoji wuta ta ce su yi murabus ko a tsige su ta dole. ‘Yansanda sun kama wadanda suka kai wa Sarkin Potiskum hari a hanyar Kaduna zuwa Zaria kwanakin baya. Hukumar EFCC ta bankado …

Read More »

Labaran Yammacin Talata

IMG 20200109 095944 597

Yau 04/02/2020CE wanda yayi daidai da 09/06/1441AH. Ga cikakkun labaran: Tsohon Shugaban kasa, Jonathan ya ce karfin sojoji ba zai samar da tsaro a Najeriya ba. Shugaba Muhammadu Buhari ya gabatar da tsarin ba da bizar Najeriya na 2020. Mutane 376,631 suka nemi guraben aiki na 220 a hukumar ICPC. …

Read More »

Major Newspapers Headlines For Friday, January 31, 2020

IMG 20200109 095944 597

Here are some major Newspapers Headlines for today. NEW NIGERIAN Banks To Go On Strike In Niger State Nigerians Have Lost Faith In Security Agencies – Reps Member Unregistered Sim Cards In Open Markets For Sale, Posing Security Threats -Investigation Amotekun Will Be A Threat To National Security – ABU …

Read More »

Major Newspapers Headlines For Friday January 24, 2020

IMG 20200109 095944 597

Here are some major newspapers Headlines for today Fruday Januar 24, 202 NEW NIGERIAN Kaduna Police Rescue Another 20 Kidnapped Victims From Abductors Yoruba Council Of Elders Slams Tinubu, Dares Him To Be More Regional On Amotekun Stance Adamawa CAN Declares 3-Day Fasting, Prayer To Mourn Cleric Ghastly Auto Crash …

Read More »

Labaran Ranar Asabar

IMG 20200109 095944 597

Yau 22/05/1441AH wanda yayi daidai da 18/01/2020CE Kiris yarage asha bikin wata baturiya datazo daga kasar Amurka da saurayin dazata aura dan asalin jahar Kano wanda suka hadu a dandalin sada zumunta. Gawurtaccen mai garkuwa da mutane, Buju Bazamfare ya mika kansa ga hukuma a jihar Nasarawa. Jagorar IPOB, Nnamdi …

Read More »

Zidane Yaci Gaba da Kafa Tarihi a Real Madrid

IMG 20200113 001815 290

Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid wato Zinedine Yazid Zidane yaci gaba da kafa tarihi a kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid. Yaci gaba da kafa tarihinne bayan kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta lashe gasar Spanish Supercopa adaren Lahadi ahannun kungiyar kwallon kafa ta Athletico …

Read More »

Major Newspapers Headlines For Sunday January 12, 2020

IMG 20200109 095944 597

Here are some major newspapers headlinhs.   NEW NIGERIA Amotekun: Its Time For Those Who Questioned Our Modus Operandi To Apologize – IPOB (INTERVIEW) PDP Solid, United, Ready To Face Future Challenges – Dr Sani Adamu 2023: I Will Not Impose Anybody On Rivers, Says Governor Wike Russia, Ghana Launch …

Read More »