Aminci Radio

Akwai Yiwuwar Gwamnati Tarayya ta Amince da Kudire kudiren ASUU

Gwamnatin tarayya kan iya amincewa da kowanne irin tsari amatsayin mafita kan kiki kakar dake tsakaninta da kungiyar ASUU akan tsarin biyan albashi na IPPIS. Ma`aikatar kwadago da daukan Aiki ta kasa ce ta bayyana hakan ta bakin makwogwaronta Charles Akpan, yayin da yake ganawa da puanch, inda yace a …

Read More »

Sojoji sun Ragargaji ‘Yan bindiga a Jahar Katsina

Rundunar sojin Najeriya sun yi gagarumin nasara a kan yan bindiga a Katsina – Sojoji sun ragargaji ‘yan bindigan, sun kawar da wasu da dama sannan sun kwato makamai. Hakan na daga cikin kokarin da suke na kawar da ta’addanci da sauran muggan laifuka a arewa maso yamma Jami’an atisayen …

Read More »

Maciya amana sun baibaye Gwamnatin Buhari – Sanata Ndume

Sanata Ali Ndume mai wakiltar Mazaɓar Borno ta Kudu ya ce maciya amanar Shugaba Muhammadu Buhari sune suka fi yawa a cikin gwamnatinsa… Da yake tattaunawa da kafar yada labarai ta Channels TV, sanatan ya ce duk da cewa Buhari ya yi bakin ƙoƙarinsa, akwai mutanen da ke yi wa …

Read More »

Motocin Yaki Kirar Najeriya sun Taimaka wajen Yaki da Boko Haram

shugaban Rundunar Sojin Kasa ta Najeriya, Laftanar Janar Tukur Buratai ya ce motocin yaki da rundunar ke karewa sun kara mata kuzarin murkushe kungiyar Boko Haram da ISWAP. Buratai ya bayyana haka ne a lokacin da yake kaddamar da shirin tallafin ofishinsa, cibiyar hada motoci da, masana’antar kere-kere ta zamani …

Read More »
error: Alert: Is not allowed !!!