BOKO HARAM- LEAH SHARIBU TA HAIHU

Matashiya Leah sharibu wadda yan kungiyar Boko Haram suka sace, wasu rahotannin sirri na bayyana cewar yanzu haka ta haifi da Namiji bayan da wani kwamandan kungiyar ya aure ta shekaru shida da suka gabata.

Leah ta haihu ne a jamhuriyar Nijar, wadda take daya daga cikin yan matan sakandiren Chibokh da kungiyar ta sace a shekarar 2014, wanda kuma majiyar ke cewa, kungiyar taki sakinta ne biyo bayan kin yarda ta shiga msulunci da tayi.

Sai dai wata majiyar iyalan matashiyar ta bakin wani malamin jami`ar jihar plateau Dr. Gloria Puldu ta bayyana cewar iyayen leah sharibu na fatan ganin yar su ta dawo hannun su ko da abun data Haifa ko kuma ita kadai, inji Gloria a madadin iyayen Leah sharibu.

Check Also

WOMEN MUST BE RECOGNIZE AS ROLL MODELS NOT CARE GIVERS ONLY

In celebration of the 2019 International Women’s Day which comes up on 8th, March every …

error: Alert: Is not allowed !!!