Idon Mikiya

‘Yan Adaidaita Sahu sunyi fito na fito da ‘Yan Karota

'Yan Adaidaita Sahu sunyi fito na fito da 'Yan Karota

A safiyar wannan rana ne dai ‘yan adaidaita sahu suka yi zanga-zangar keke da keke fito na fito da yan Karota, inda suke cewa tura takai bango dole ne bakin Ba`auzini yayi tawaye. To amma dai shugaban hukumar ta Karota yace muje zuwa inda ba kasa nan ake gaddamar kokawa. …

Read More »

Tattaunawa da Matashi Mai Dalilin Aure dan Shekaru 23

AR_ Gabatar mana da kanka da kuma aikace aikace da kake yi. Auwal_ sunana Auwal Faruq Idris, ina da wata gidauniya ta hada aure tsakanin samari da yammata da zawarawa , a wannan gidauniyar tawa ba karbar kudi muke ba kurum muna yi ne bias bilillahi. AR_ shekarun ka nawa …

Read More »
error: Alert: Is not allowed !!!