Dandalin Wasanni

Mamayar Da Paris Saint Germain Tayi Akakar Wasa Guda 6

Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Paris Saint Germain dake ƙasar Faransa ta mamaye kusan dukkanin kofunan ƙasar Faransa da ƙungiyoyin ƙwallon ƙafa sama da 30 suke fafata kama daga gasar League 1 da kuma sauran ƙananan kofunan. Inda acikin kakar wasa guda shida data gabata itace ta lashe kusan dukkanin kofunan …

Read More »

Ƙungiyoyin Ƙwallon Ƙafan Dasukafi Jefa Ƙwallaye Abana

Akakar wasa ta bana a manyan gasar rukuni-rukuni ta ƙasashen turai guda biyar da ake dasu wato gasar Firimiyar Ingila da Laliga da Bundes Liga da Serea A da kuma gasar League 1 ta ƙasar Faransa. Akwai jerin ƙungiyoyin ƙwallon ƙafan dasukafi yawan jefa ƙwallaye araga bayan kammala gasar tasu …

Bikin Kammala Gasar Ajin Firimiyar Ingila Ayau

Za’a iya cewa ta faru ta ƙare anyiwa mai zane ɗaya sata agasar ajin Firimiyar Ingila wato kakar wasa ta 2019 zuwa 2020 da ƙungiyoyin ƙwallon ƙafa guda 20 suke fafatawa a tsakaninsu. Domin kuwa awannan yammaci na Lahadi 26 ga watan Yuli za ayi bikin kammala gasar inda tuni …

Read More »

Babu Tabbacin Za’ayi Gasar Olympics A Shekarar 2021

Babu tabbacin cewar za agudanar da gasar guje-guje da tsalle-tsalle ta duniya da za ayi a birnin Tokyo na ƙasar Japan a shekara maikamawa wato 2021, wannan magana ta fitone daga bakin shuwagabannin shirya wannan gasa. Inda shuwagabannin suka ƙara da cewar matuƙar har shekarar 2021 tazo anacikin irin wannan …

Read More »

Kano Pillara Bazasu Buga Wasansuba Akarahen Mako

Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars bazasu fafata wasansu na mako na biyu ba na gasar ajin Premier ta kasar nan. Kano Pillars din dai zatai tattaki zuwa jahar Akwa Ibom ne domin buga wasa da kungiyar kwallon kafa ta Akwa Starlets. Hukumar shirya gasar ta a jin Premier ta …

Read More »
error: Alert: Is not allowed !!!