Ilimi

ABU Zaria-Masu Garkuwa da Dalibai sun Bukaci Miliyan 270

Wadanda suka yi garkuwa da daliban jami’ar Ahmadu Bello dake Zaria a kan hanyar Kaduna zuwa Abuja a ranar Lahadi sun nemi kudin fansa da ya kai miliyan N270. An kiyasce kudaden da masu garkuwan kenema daga hannun makusantan dalibai 9 da suka kama ya kai wannan adadin kudin, inda …

Read More »

Akwai Yiwuwar Gwamnati Tarayya ta Amince da Kudire kudiren ASUU

Gwamnatin tarayya kan iya amincewa da kowanne irin tsari amatsayin mafita kan kiki kakar dake tsakaninta da kungiyar ASUU akan tsarin biyan albashi na IPPIS. Ma`aikatar kwadago da daukan Aiki ta kasa ce ta bayyana hakan ta bakin makwogwaronta Charles Akpan, yayin da yake ganawa da puanch, inda yace a …

Read More »

Kano: Daliban JSS1 da SS1 sun koma Makaranta

daliban aji daya (JSS1) na karamar sakanda da babbar sakandare (SS1) suka koma makaranta a jihar Kano. Kwamishinan Iliminjihar, Muhammad Sanusi Kiru, ya sanar da hakan a sanarwar da Jami’in Hulda da Jama’a na ma’aikatar Aliyu Yusuf fitar. “Ya kamata daliban makarantun Firamare 1-6 su sake komawa gaba daya daga …

Read More »

Jihar Kano tana Kashe Biliyan Hudu wajen Ciyar da Dalibai

Gwamnatin jihar Kano ta ce tana kashe zunzurutun kudi har Naira Biliyan hudu wajen ciyar da daliban jihar duk shekara. Kwamishinan Ilimin jihar, Muhammad Sunusi Kiru shine ya tabbatar da hakan yayin wata tattaunawa kan nasarar ma’aikatar ilimin jihar cikin watanni 12 da suka gabata ga manema labarai. Kiru ya …

Read More »

Gwamnatin Kano ta yi Barazanar Soke Zangon Karatu na Uku

Gwamnatin jihar Kano ta yi barazanar soke zangon karatu na uku matukar makarantu masu zaman kansu suka ki rage kudin makaranta da suke karba daga iyayen yara. Gwamnatin dai ta bukaci makarantun su rage kudin da kimanin kaso 25 zuwa 30 cikin 100 na abunda suke karba kan kowanne dalibi. …

Read More »

ASUU da Gwamnatin Tarayya sun Tashi Baram-Baram

Kungiyar Malaman Jami’o’i ta kasa ASUU, ta zauna a teburin sulhu da wakilcin tsagin gwamnatin tarayya karkashin jagorancin minisatan kwadago da daukar ma’aikata na Nijeriya, Dokta. Chris Ngige a yammacin laraba, akan lamuran da suka shafi yajin aikin da kungiyar ASUU ke yi tsawon watanni bakwai. Kungiyar ASUU basu samu …

Read More »

Shugaban Kasa Buhari ya Amince da Karawa Malaman Makaranta Albashi

Malami

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aminta da samar da sabon tsarin albashi ga malaman makaranta a kasa baki daya. Buhari ya sanya hannu akan sabon tsarin albashin a wajen taron murnar ranar malamai ta duniya. Muhammadu Buhari wanda Ministan Ilimi Malam Adamu Adamu ya wakilta awajen taron ya kara da …

Read More »

Nasiru El Rufai ya Amince da Karin 32.5% ga Malaman Makaranta

Dalibai

Gwamanan jahar Kaduna malam nasiru el rufai ya amince da Karin kaso 32.5 ga dukkanin malaman makarantun gwamnati dake jahar. Kwamishinan ilimi na jahar jaafaru sani ya bayyana hakan a taron manema labarai a jahar ta Kaduna. Kwamishinan yace kaso 27.5 zaa kara shi ga dukkanin malaman jahar a inda …

Read More »
error: Alert: Is not allowed !!!