Jahohi

Tattaunawa da Matashi Mai Dalilin Aure dan Shekaru 23

AR_ Gabatar mana da kanka da kuma aikace aikace da kake yi. Auwal_ sunana Auwal Faruq Idris, ina da wata gidauniya ta hada aure tsakanin samari da yammata da zawarawa , a wannan gidauniyar tawa ba karbar kudi muke ba kurum muna yi ne bias bilillahi. AR_ shekarun ka nawa …

Read More »

Dan Sarauniya ya Soki Rashin Saurin Gyaran Titin Kano

Tsohon Kwamishinan Ayyukan Jihar Kano wanda Ganduje ya cire saboda zargin murnar mutuwar marigayi Abba Kyari, Hon. Mu’azu Magaji ya yi caccaka kan yadda aikin titin Abuja–Kano ke tafiyar wahainiya. Hon. Mu’azu Magaji wanda aka fi sani da Dan Sarauniya, ya bayyana takaicin nasa ne ta shafinsa na Facebook. “Hakika …

Read More »

Bukatar Gaggawar da ke kan Gwamnonin Arewa – Rabiu Kwankwaso

Tsohon gwamnan jihar Kano, Injiniya Rabiu Musa Kwankwaso, ya bukaci shugabanni a arewacin kasar nan musamman gwamnonin da aka zaba don su mulki jihohi 19 da su maida hankali wajen shawo kan matsalar ilimi da ma samar da ayyukan yi ga matasa. Kwankwaso wanda kuma mamba ne a majalisar dattawa …

Read More »

ABU Zaria-Masu Garkuwa da Dalibai sun Bukaci Miliyan 270

Wadanda suka yi garkuwa da daliban jami’ar Ahmadu Bello dake Zaria a kan hanyar Kaduna zuwa Abuja a ranar Lahadi sun nemi kudin fansa da ya kai miliyan N270. An kiyasce kudaden da masu garkuwan kenema daga hannun makusantan dalibai 9 da suka kama ya kai wannan adadin kudin, inda …

Read More »

Yan Sanda_ DPO Mai Duka da Tabarya a Arewacin Najeriya

Ana zargi wani baturen yan sanda da ke ofishin ‘yan Sanda na Township a jihar Bauchi da azabtar da wasu matasa guda uku, bisa zargin satar kaji guda 7, wanda biyu daga cikin matasan suka mutu, a yayin da dayan kuma ya karye a kafafuwansa. Binciken ya nuna cewar baturen …

Read More »

Sojoji sun Ragargaji ‘Yan bindiga a Jahar Katsina

Rundunar sojin Najeriya sun yi gagarumin nasara a kan yan bindiga a Katsina – Sojoji sun ragargaji ‘yan bindigan, sun kawar da wasu da dama sannan sun kwato makamai. Hakan na daga cikin kokarin da suke na kawar da ta’addanci da sauran muggan laifuka a arewa maso yamma Jami’an atisayen …

Read More »

Kano: Daliban JSS1 da SS1 sun koma Makaranta

daliban aji daya (JSS1) na karamar sakanda da babbar sakandare (SS1) suka koma makaranta a jihar Kano. Kwamishinan Iliminjihar, Muhammad Sanusi Kiru, ya sanar da hakan a sanarwar da Jami’in Hulda da Jama’a na ma’aikatar Aliyu Yusuf fitar. “Ya kamata daliban makarantun Firamare 1-6 su sake komawa gaba daya daga …

Read More »
error: Alert: Is not allowed !!!