Kasuwanci

Najeriya ta fada Matsalar Karayar Tattalin Arziki

Darajar Hannayen jari a Najeriya ta faɗi kasa warwas a ranar Litinin bayan alƙalumman da aka fitar sun nuna ƙasar Nan ta samu koma-bayan tattalin arziki. Haka kuma darajar naira ta ƙara faɗuwa a kasuwar bayan fage sakamakon ƙarancin dala a kasuwar. Najeriya ta sake faɗawa cikin matsalar tattalin arziki …

Read More »

Kungiyar Kwadago ta fice daga Ganawarta da Gwamnatin Tarayya

Shugabanin kungyar kwadago sun fice daga ganawar da suke da gwamnatin tarayya domin cimma matsaya kan batun tashin gwauron zabi da farashin man fetir da wutar lantarki keyi a kasar nan. Taron wanda aka shirya don sake duba aiwatar da matsayar da aka cimma yayin taruka uku da sukayi a …

Read More »

Hukumar KAROTA za ta Dauki Sabbin Ma’aikata 700

Hukumar Kula da Ababen Hawa ta Jihar Kano (KAROTA) za ta dauki sabbin ma’aikata 700, dominkara wa jami’ai 2,500 da take da su a Jihar karfi. Manajan Daraktan Hukumar, Baffa Dan’agundi, ya za a tura sabbin jami’an ne su yi aiki a sabbin masarautun Bichi, Gaya, Karaye da Rano domin …

Read More »
error: Alert: Is not allowed !!!