Cibiyar Sadarwa da Cigaban Alumma ta CITAD ta ce ta shirya fara bayar da horo ga matasa dubu biya (5000) kan kyakykywa amfani da kafafen sadarwa na yana gizo (internet) domin tabbatar da kyakykyawan shugabanci da yakar cin hanci da rashawa har tsawon shekaru uku. Shugaban cibiyar ta CITAD Engineer …
Read More »Pantami ya Jagoranci Taron Karawa Juna Sani ga Maaikatan Hukumar Sadarwa
Dr. Isa Ali Pantami ya horas ga maaikatan hukumar ta sadarwa akan amfanin kasancewa cikin koshi lafiya ta hanyar motsa jiki. Ministan ya fito a wasu hotuna inda yake gwada motsa jikin gaban jamian maaikatan hukumar sadarwa ta kasa. Hotuna
Read More »Shafin Facebook na cikin tsaka mai wuya
Wannan ya kasance makon da kamfanonin fasaha da yawa suka nuna damuwarsu kan yadda za su fuskanci al’amuran bambancin launin fata da na siyasa. A wannan makon, wasu daga cikin ma’aikatan kamfanin Facebook sun bijire wa manufofin kamfanin. Kamfanin Twitter kuwa ya auka wani yakin cacar baki da Shugaba Trump …
Read More »Fasaha ce hanyar magance yaduwar coronavirus ~ Injiniya Kabiru Saleh
Fasaha ce hanyar magance yaduwar coronavirus Nasan mai karatu zaiyi mamakin wannan furucin ‘Fasaha ce hanyar magance yaduwar coronavirus”. To amma ba abin mamaki bane duba da yadda al’amuran duniya suke sauyawa a kowanne lokaci ta hanyar amfani da kimiyya da fasaha. Kusan a halin yanzu babu wani abu da …
Read More »Yawan amfani da wayar salula yana haddasa toshewar kwakwalwa
Wani bincike da likitocin kwakwalwa suka gudanar ya ce kusan kashi daya bisa uku na matasa sun shaku da wayoyin zamani har ma abin ke neman zame musu kamar ba za su iya rayuwa sai da waya. Binciken da kwalejin Kings a birnin London ta yi ya ce mutane na …
Read More »Shafin Google zai dakatar da tallace-tallacen Siyasa
Kamfanin Google ya sanar da kudirinsa na dakatar da duk wasu tallace-tallace da suka shafi yakin neman zaben siyasa. Sabon tsarin zai hana masu talla yin amfani da siyasa da bayanan masu zabe wajen aike sakonsu ga wasu mutane da aka kebe. A gaba kuma, masu zaben za su kasance …
Read More »Ko kunsan Yawan amfani da shafukan sada zumunta na hana bacci?
Akwai yiwuwar cewa matasan da ke kashe sama da awa uku a rana a kan shafukan sada zumunta ba za su yi bacci ba sai bayan karfe sha daya na dare kuma za su iya farkawa cikin daren, in ji wani bincike da aka gudanar a Birtaniya. Wannan na shafar …
Read More »Ba kamfanonin waya ne kadai ke cinye muku data ba – NCC
Hukumar ta ce ba ko yaushe bane kamfanonin waya ke da laifin karar da data ba gaira ba dalili, idan masu amfani da intanet a waya suka ga data a wayarsu na saurin karewa. NCC ta kirki layin 622 na kira kyauta don a kai koke a duk lokacin da …
Read More »