Kiwon Lafiya

Gwamnatin Kano ta kaddamar da shirin lafiya

Dr Aminu Ibrahim Tsanyawa

Gwamnatin Kano ta kaddamar da shirin lafiya domin lura da masu cutar Coronavirus da basu magani har gida a wani salo na rage matsalar da ake samu wajan isa ga wanda ake zargin suna dauke da cutar domin basu agaji cikin kankanin Lokaci. Kwamishinan Lafiya na jahar Kano Dr Aminu …

Read More »

Tasirin dokar sanya safar baki da hanci

face mask

Dokar wajabta sanya safar baki da hanci da wasu daga cikin gwamnonin kasar nan suka kirkira biyo bayan dawowar annobar cutar Corona Virus a fadin duniya, doka ce da za’a iya kira mai matukar tasiri musamman ga lafiyar al’umma. Cikin dokokin da gwamnonin suka saka sun hada da samar da …

Read More »