Aure raya sunnah ne ta ma’aiki Annabin mu Muhammadu (SAW) wanda yayi umarni da yin sa ga dukkan al’ummar musulmin da suka samu sukunin yi, sai dai a yanzu a iya cewa auren ya zama wani abu mai matukar wahala duba da irin tsarabe tsarabe dake cikin auren ta yadda …
Read More »Kungiyar tuntuba ta dattawan Arewa, wato Arewa Consultative Forum ta yi kira ga gwamnan jihar Zamfara
Kungiyar tuntuba ta dattawan Arewa, wato Arewa Consultative Forum ta yi kira ga gwamnan jihar Zamfara Bello Muhammad Matawalle da ya fito ya bayyana sunayen mutanen da ya yi ikirarin cewa suna da hannu a satar daliban Sakandiren yan mata ta Jangebe. A jiya Talata ne aka sako yan matan …
Read More »Asusun tallafawa kananan yara na majalisar dinkin duniya UNICEF ya bayyana farin cikin…
Asusun tallafawa kananan yara na majalisar dinkin duniya UNICEF ya bayyana farin cikin kubutar da daliban makarantar Sakandiren yan mata ta garin Jangebe, wadanda yan bindiga suka yi garkuwa da su cikin makon day a gabata a jihar Zamfara. Sanarwar ta UNICEF mai dauke da sa hannun Olumide Akintunde ta …
Read More »Gwamnatin jihar gombe ta nada sabon sarki Mai Tangale na karamar hukumar Billiri a jihar.
Gwamnatin jihar gombe ta nada sabon sarki Mai Tangale na karamar hukumar Billiri a jihar. Malam Danladi Sanusi Maiyamba shi ne ya zama sabon Mai Tangalen kamar yadda wata sanarwa da daraktan yada labarai na gwamnatin jihar Isma’ila Uba Misilli ya fitar a yau Laraba. Sanarwar tace Gwamna Inuwa Yahaya …
Read More »Majalisar dokokin jihar nan ta kafa wani kwamiti da zai binciko musabbabin rasuwar wani mutum mai suna Hassanu Rabi’u…
Majalisar dokokin jihar nan ta kafa wani kwamiti da zai binciko musabbabin rasuwar wani mutum mai suna Hassanu Rabi’u a lokacin da yake kan hanyarsa ta komawa gida daga ziyartar yan’uwa. Hakan ya biyo bayan kudirin gaggawa da wakilin al’ummar karamar hukumar Gezawa Isyaku Ali Danja ya gabatar gaban zauren …
Read More »Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya amince da daukar karin Jami’an kiwon lafiya
Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya amince da daukar karin Jami’an kiwon lafiya sama da guda dari biyar ( 500 ) da za suyi aiki a dukkanin cibiyoyin kiwon lafiya dake fadin jihar nan. Kwamishinan lafiya na jiha Dr. Aminu Ibrahim Tsanyawa ne ya tabbatar da hakan cikin jawabin daya gabatar …
Read More »Birtaniya ta sanar da shirinta na daukar nauyin dukkan gasar Zakarun Turai a karshen kakar wasa ta bana inji Firaminista Boris Johnson.
Birtaniya ta sanar da shirinta na daukar nauyin dukkan gasar Zakarun Turai a karshen kakar wasa ta bana inji Firaminista Boris Johnson. West Ham na fatan dauke Tammy Abraham daga Chelsea a karshen wannan kakar wasan. Dan wasan gaban mai shekara 23 da wasu ‘yan wasa biyu, Edie Nketiah na …
Read More »Sakataren harkokin wajen Amurka Anthony J. Blinken, ya zanta da takwaran aikinsa na kasarnan Geoffrey Onyeama
Sakataren harkokin wajen Amurka Anthony J. Blinken, ya zanta da takwaran aikinsa na kasarnan Geoffrey Onyeama kan yadda Amurka ta dauki dangantakarta da kasarnan da muhimmanci. Kakakin ma’aikatar harkokin wajen Amurkan Ned Price ya ce, yayin tattaunawar Blinken ya zayyana irin yadda Amurka ke kallon dangantakar kasashen biyu bisa wasu …
Read More »Daya daga cikin Daliban Makarantar Jangebe 279 da masu garkuwa da mutane suka sako ta shaida wa manema labarai cewa
Daya daga cikin Daliban Makarantar Jangebe 279 da masu garkuwa da mutane suka sako ta shaida wa manema labarai cewa sun hadu da mahaifinta da yayarta a hannun ’yan bindigar da suka yi garkuwa da su. Dalibar mai shekara 14 ta ce mahaifin nata da ya shafe wata uku a …
Read More »Hukumar dake Kula da Kafafen yada Labarai ta Kasa NBC ta katse gidan rediyon Biafra
Hukumar dake Kula da Kafafen yada Labarai ta Kasa NBC ta katse gidan rediyon nan na Biafra daga ci gaba da watsa shirye-shiryensa a sassa da dama na jihar Legas. Gidan rediyon dai wanda ke aiki ba bisa ka’ida ba ya jima yana yada labarun karya, shirye-shiryen kin jinin kasa …
Read More »