EMPLOYEE AWARDS ENHANCE WORKER PERFORMANCES-KANO INFO COM Kano State Commissioner of Information, Malam Muhammad Garba has described employee awards as one of the best ways to encourage them to be more committed and dedicated to effective and efficient service delivery. The Commissioner stated this during an End of the Year …
Read More »Zabe karon farko na kungiyar masu sayar kayan gyaran Takalma da Jakunkuna
Masu siyar da kayan gyaran takalma da jaka da akafi Sani da Yan malaha dake Kasuwar Sabon Gari sun gudanar da zaben kungiyar su karo na farko. Zaben ya gudana ne a karkashi baturan zaben kungiyar Nasir Ahmad Adamu wanda shima ya kasance dan kungiyar. Baturan zaben Nasir Ahmad ya …
Read More »Ilimi ginshikin rayuwa… Shugaban majalisar Dokokin Jihar Kano Injiniya Hamisu Ibrahim Chidari
An bayyana cewar samar da Jami’oi masu zaman kansu yana da matukar tasiri wajen cigaban ilimi tare da gina Al’umma. Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Kano, Rt. Hon. Engineer Hamisu Ibrahim Chidari ne ya bayyana haka lokacin da ya ke karbar bakuncin Shugabannin gudanarwa na Jami’ar Baba-Ahmed da ke nan birnin …
Read More »Kwankwaso Ya Shirya Karbar Alhassan Doguwa, Inji Rurum Ya kafa Kwamitin mutum 4 Don Tattaunawa
Dan Takarar Shugaban Kasa na Jam’iyyar NNPP, Rabi’u Musa Kwankwaso a shirye yake ya karbi Hon. Alasan Ado Doguwa ya koma sansanin sa na siyasa. Hakan ya fito ne daga bakin tsohon kakakin majalisar dokokin jihar Kano Rt. Hon. Kabiru Alhassan Rurum kuma dan majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Rano, …
Read More »Alhassan Doguwa yayi kuskure — Kwankwaso ba barazana bane ga APC — Musa Iliyasu Kwankwaso
Ɗan takarar majalisar tarayya a yankin ƙananan hukumomin Kura, Madobi da Garun Malam ƙarƙashin inuwar jam’iyyar APC, Hon Musa Iliyasu Kwankwaso ya mayar da martani ga shugaban masu rinjaye na majalisar wakilai ta kasa, Alhassan Ado Doguwa akan mahangurɓa da yake yiwa ƴaƴan jam’iyyar APC. Tsohon kwamishinan raya karkarar …
Read More »Media indispensable tools for Democratic Survival and Development…. Chidari.
Media remained an engine room for democratic sustainability across the globe. The Speaker, Kano State House of Assembly, Rt.Hon.Engineer Hamisu Ibrahim Chidari stated this in an interactive session with the Executive of the Nigeria Union of Journalists, Information Chapel who paid a courtesy visit to the House today Wednesday 2 …
Read More »An bawa hammata iska tsakanin Murtala Garo da Alhassan Doguwa
Wani babban taron jam’iyyar APC a Kano a ranar Litinin ya rikide zuwa bawa hammata iska yayin da shugaban masu rinjaye na majalisar wakilai Alhassan Doguwa ya kaiwa mataimakin dan takarar gwamna na jam’iyyar Murtala Garo mahangurɓa. Taron wanda aka gudanar a gidan mataimakin gwamna Nasir Gawuna, an shirya shi …
Read More »Ensure effective networking for societal development… Chidari
People in Dambatta and Makoda local government areas had been urged to work together for the betterment and development of the two localities. The Speaker, Kano State House of Assembly, Rt.Hon. Engineer Hamisu Ibrahim Chidari stated this during an award presentation to some deserving personalities in the area by Dambatta …
Read More »Dokar canjin suna jami’ar kimiya da fasaha ta Wudil daga Kano State University…
Dokar canjin suna jami’ar kimiya da fasaha ta Wudil daga Kano State University of Science and Technology Wudil ta koma Jami’ar Aliko Dangote wato Aliko Dangote University of Science and Technology Wudil ya tsallake karatu na Uku a zauran majalisa. Hamisu Chidari ya ce amincewar ta biyo bayan karatu na …
Read More »Our mother may your soul rest in Jannatul Firdausi… Speaker Chidari.
We really lost a pious and committed mother who devoted her lifetime to the worship of Allah The Most Merciful The Speaker, Kano State House of Assembly, Rt disclosed this.Hon.Engineer Hamisu Ibrahim Chidari in a condolence message to the family of Sarkin Dawaki Babba over the death of Hajiya Hassana …
Read More »