Siyasa

Sanata Ahmad Sani Yarima, ya sabunta rajistarsa a jam’iyyar APC

Sanata Ahmad Sani Yarima, ya sabunta rajistarsa a jam’iyyar APC

Tsohon Gwamnan jihar Zamfara Sanata Ahmad Sani Yarima, ya sake sabunta rajistarsa ta zama mamba a jam’iyyar APC bayan jinkirin kwana hudu na rashin jituwa a jiya. An bayyana cewa, akwai wasu makirce-makirce don kawar da tsohon gwamnan kuma sanata har sau uku daga cikin mambobin jam’iyyar. Rahotanni sun bayyana …

Read More »

Rikicin cikin gida a jam’iyyar APC mai mulki na ci gaba da ƙamari

Rikicin cikin gida a jam'iyyar APC mai mulki na ci gaba da ƙamari

Rikicin cikin gida a jam’iyyar APC mai mulki na ci gaba da ƙamari sanadiyyar sabunta rijistar ƴaƴan jam’iyyar da ke ci gaba da gudana a dukkanin jihohin ƙasarnan 36. Wasu jiga-jigai a jam’iyyar daga yankunan daban-daban na kasarnan na zargin gwamnonin jihohinsu da shirya maƙarƙashiyar karkatarwa da kuma hana waɗanda …

Read More »

Jonathan Bazai Fita daga Jam’iyyar PDP Ba – Bukola Saraki

Tsohon Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Bukola Saraki ya ce, Tsohon Shugaban Kasa Goodluck Ebele Jonathan ba shi da ra’ayin fita daga PDP zuwa APC bayan rade-radin da ake yadawa zai fice daga Jam’iyyar.   Saraki ya bayyana hakan ga manema labarai a ranar Talata, bayan wani zama da Kwamitin da …

Read More »
error: Alert: Is not allowed !!!