Rigar ‘Yanci

Dan Sarauniya ya Soki Rashin Saurin Gyaran Titin Kano

Tsohon Kwamishinan Ayyukan Jihar Kano wanda Ganduje ya cire saboda zargin murnar mutuwar marigayi Abba Kyari, Hon. Mu’azu Magaji ya yi caccaka kan yadda aikin titin Abuja–Kano ke tafiyar wahainiya. Hon. Mu’azu Magaji wanda aka fi sani da Dan Sarauniya, ya bayyana takaicin nasa ne ta shafinsa na Facebook. “Hakika …

Read More »

Kotun Koli Ta Saka Ranar Yanke Hukuncin Zaben Gwamna A Kano.

Kotun Koli Ta Saka Ranar Yanke Hukuncin Zaben Gwamna A Kano.   Kotun Koli a tarayyar kasa ta bayyana ranar Litinin 20 ga watan Janairun 2020 zata yanke hukuncin karshe kan shari’ar da akeyi tsakanin Abdullahi Ganduje na Jam’iyyar APC da kuma Abba Kabir Yusuf na Jam’iyyar PDP da kuma …

Read More »

KOTUN KOLI TA DAGE ZAMANTA KAN SHARI’AR GWAMNONI

KOTUN KOLI TA DAGE ZAMANTA KAN SHARI’AR GWAMNONI   Kotun Koli ta Dage zamanta kan shari’ar Gwamnoni a Najeriya, zuwa ranar Talata 14 ga watan Janairu na 2020. Wannan ya biyo bayan rashin lafiya da daya daga cikin mutane 7 masu gudanar shari’ar kamar yadda Alkalin Alkalai Justice Muhammad Tanko …

Read More »

HUKUMAR EFCC TA RUFE ASUSUN SANATA SHEHU SANI

Hukumar Yaki da Masu Yiwa Tattalin Arziki Kasa Ta’annati EFCC ta daskarar da asusun Banki na ajiya mallakar tsohon Sanatan Kaduna ta Tsakiya Shehu Sani. Babban Mashawarci ga Sanata Shehu Sani, Malqm Sulaiman Ahmad ne ya tabbatarwa da Manema Labarai Lamarin a ranar Lahadi A senior special adviser to Senator …

Read More »
error: Alert: Is not allowed !!!