Wasanni

Labarin Wasanni

Wasannin kwallon kafa

Ranar Lahadi ne Real Madrid za ta ziyarci Atletico Madrid, domin buga wasan hamayya a gasar La Liga fafatawar mako na 26. Kungiyoyin biyu sun fuskanci juna fiye da sauran masu buga La Liga tun daga kakar 2013/14, kuma wasa na 30 da za su kece raini a tsakaninsu. A …

Read More »

Lukaku ya kafa tarihi a gasar Serea A

Lukaku

Dan wasan gaban kungiyar kwallon kafa ta Inter Milan dan asalin kasar Belgium wato Lukaku ya kafa tarihi a gasar Serea A, kuma a wasan hamayya na birnin Milan tsakanin Inter Milan da A.C Milan. Lukaku ya kafa wannan tarihi ne a jiya bayan da kungiyar kwallon kafa ta Inter …

Read More »

Manchester City ta nesanta kanta daga batun daukar Lionel Messi.

Manchester City ta nesanta kanta daga batun daukar Lionel Messi.

Manchester City ta nesanta kanta daga batun daukar dan wasan Barcelona Lionel Messi. Kwangilar dan wasan na Argentina za ta kare a bazara. Batun yiwuwar fitar da Barcelona daga gasar Zakarun Turai da wuri ya haifar da rade-radin cewa Messi zai iya barin Nou Camp. An fada cikin halin rashin …

Read More »
error: Alert: Is not allowed !!!