Uncategorized

HUKUMAR YAKI DA CUTUKA TA KASA TAYI MI`ARA KOMA BAYA

    Hukumar dake kula da yaduwa da kuma magance cutuka ta kasa (NCDC) ta bayyana cewar akwai kuskure kan alkaluman data bayar na ranar 3rd ga watan Aprilun wannan shekar akan cutar nan ta alakakai, COVID-19. Tace a halin yanzu dai bayanan dake hannunta akwai masu dauke da wannan …

Read More »

Sheikh dahiru bauchi ya kaiwa buhari ziyara

Mataimakin shugaban kasa na musamman Bashir hmad ne ya bayyana hakan inda yace shehin malamin Bisa rakiyar yayansa da sauran al`umma ne suka kaiwa shugaban kasa wannan ziyara. Sheikh Dahiru Usman Bauchi na daya daga cikin manya manyan malaman Addinin Islama a Najeriya. Shehin malamin tare da ministan Ilmi Mallam …

Read More »

JAM`IYYAR PDP TA SHIRYA ZANGA ZANGA—FADAR SHUGABAN KASA

Jam`iyyr PDP  hayo maza da mata sama da 200 domin yin zanga zanga akan shuwagabannin hokumomin tsaran kasar nan guda hudu, inji fadar Shugaban kasa. Acewar mai Magana da yawun Fadar Shugaban Garba Shehu yace sun gano wannan shiri ne da Jam`iyyar zata yi a ranar Litinin mai zuwa wanda …

Read More »

WOMEN MUST BE RECOGNIZE AS ROLL MODELS NOT CARE GIVERS ONLY

In celebration of the 2019 International Women’s Day which comes up on 8th, March every year to recognise the roles women play in contributing their quota to nation buildings, Nigerian women have joined the rest of the world in demanding for gender balance for the development of the country. Although …

Read More »

WASU YAN BUNDIGA SUN HARBO JIRGIN YANSANDA KASA

Rundunar ‘yan sandan kasar nan ta Operation Puff Adder ta bayyana cewar a safiyar larabar nan ce, Jami`anta suka kutsa wani sansanin kungiyar ‘yan bindiga ta Ansaru, dake dajin kaduru a jihar Kaduna a inda suka sami nasarar Hallaka tsagerun 250. An kai harin ne tare da taimakon sojojin sama, …

Read More »

NAJERIYA ZATA NEMI HADIN KAN AMURKA DANGANE DA KUDIN SATA

Yanzu haka dai Ministan Shari’ar kasar nan Abubakar Malami, na halartar wani taron hadin gwiwa na kwana uku tsakanin Najeriya da Amurka a birnin Washington, inda zai rattaba hannu kan wata yarjejeniya game da kudin gwamnatin da aka sace a kasar nan. A madadin gwamnatin tarayya, ana sa ran ministan …

Read More »

YAN ISRAILA ZASU FARA ZUWA MAKKAH A KARON FARKO

Ministan cikin gida na kasar Isra`ila Aryeh Deri ya bayyana cewa  a yanzu, inda yace Isra’ilawa mabiya addinin musulunci suna da damar yin balaguro zuwa saudiyyar ko dai tafiyar kasuwanci ta kwanaki 9, ko kuma gudanar da ayyukan ibada kamar yadda suka so. Sai dai kawo yanzu hukumomin Saudiyyar ba …

Read More »

BOKO HARAM- LEAH SHARIBU TA HAIHU

Matashiya Leah sharibu wadda yan kungiyar Boko Haram suka sace, wasu rahotannin sirri na bayyana cewar yanzu haka ta haifi da Namiji bayan da wani kwamandan kungiyar ya aure ta shekaru shida da suka gabata. Leah ta haihu ne a jamhuriyar Nijar, wadda take daya daga cikin yan matan sakandiren …

Read More »

ZABEN KANO- KWAMISHINAN YANSANDA YA KAI ZIYARAR GANI DA IDO

Asabar din nan 25-01 2020 ne Hukumar zabe ta kasa ta sanya za`a sake gudanar da zabuka na yan majalisun tarayya a kana nan Hukumomi 9 dake nan kano. Kwamishinan yansandan Jihar kano Habu Sani Ahmadu yayi kewayen gani da ido a kana nan hukumomin da aka gudanar da zabukan …

Read More »
error: Alert: Is not allowed !!!