Uncategorized

AHIR MUKA GA WANI DAN DABA A WAJEN ZABE–YANSANDAN KANO

299831a6 cp habu sani ahmadu 2 686x570 2

Rundunar yansandan Jihar kano ta ja kunnen masu kunnen kashi, dake da shirin zuwa kana nan hukumomin nan guda tara, da za`a sake gudanar da zabe a ranar Asabar mai zuwa da su sake shawara. Kakakin Rundunar yansandan Jihar Kano DSP Abdullahi Haruna Kiyawa ne ya bayyana hakan ta cikin …

Read More »

YADDA BUKIN YAN MATANCI A KASAR JAPAN YAKASANCE—HOTU NA

beautiful japanese ladies japan november traditional kimono dress heian jingu shrine kyoto 69659408

Kasar Japan ta bayyana ranar ‘yan matanci a kasar, inda akan bai wa dalibai da ma’aikata hutu dan taya ‘yan matan da suka kai shekara 20 murna, kuma ana gudanar da bikin ne a hukumance dan yi musu maraba da kai wa wannan lokacin. Ana gudanar da wannan biki ne …

Read More »

TARON FARKO NA MAJALISAR ZARTARWAR JIHAR KADUNA 2020

El Rufai 1 551x367 1

Gwamnan Jihar Kaduna Mallam Nasir El-rufai ya gudanar da taron majalisar zartarwar Jihar a karo na farko tare da kwamishinonin sa, da nufin tattauna lamurran da zasu ciyar da jihar gaba. wani bangare na taron zartarwar, wasu daga kwamishinonin jihar kaduna.

Read More »

YAN KATSINA NE KE GAYYATO BARAYIN MUTANE, GWAMNA MASARI

images

Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari ya bayyana cewar wasu mutane ne yan kalilan ke gayyato masu satar mutane jihar domin biyan bukatar kansu da kansu. Gwamna Aminu Bello Masari ya bayyana cewa mazauna garuruwan da ke kan iyakar Najeriya da Nijer ne suka fi yin wannan ta’ada musamman mutanen …

Read More »

RUNDUNAR YANSANDA TA CAFKE DILAN MAKAMAI

425a7781 f2df 4056 bc7a 4fcd6407d5de

Rundunar yansandan kasar nan ta tabbatar da kama wani matashi kuma gawurtaccen mai sayar da makamai ga masu garkuwa da mutane a arewacin kasar nan. A wani faifan bidiyo da jaridar PRNigeria, ta ce ta samu , mutumin da ake zargin wanda ya yi magana da Hausa a yayin tambayoyin …

Read More »

HADARIN MOTA YA LAKUME RAYUKAN MUTANE 12 A KANO

IMG 20191026 WA0141 1 e1572123611866

Hukumar kula da hadurra ta kasa dake nan kano, ta bayyana mutuwar mutane 12 a kauyen gaya dake nan kano biyo bayan taho mu gamar da wadansu motoci guda biyu kirar GOLF da TOYOTA sukayi a safiyar yau din nan. Mai Magana da yawun hukumar a nan kano kabiru Ibrahim …

Read More »

YAN KWANKWASIYYA ZASU GURFANAR DA MAMBANSU A KOTU

Kwankwasiyya Movement 367x367 1

Kungiyar kwankwasiyya dake rajin kare muradan tsohon gwamnan kano Dr. Rabiu mus kwankwaso sun bayyana aniyar su, ta gurfanar da matashin nan mai suna kabiru muhammad da hukumar tsaro ta farin kaya DSS ta kama a makon daya gabata da tace shine ya shirya video nan na auren bogi, tsakanin …

Read More »

AN KAI HARI SANSANIN SOJAN AMURKA DAKE KENYA

Kenya US Military Base Attacked hpMain 20200105 025641 16x9 608

Hukumar tsaron Amurka ta tabbatar da kaiwa wani sansanin sojan Amurkan hari a kasar kenya. Har wa yau wannan sansanin dake sansanin sojan na MANDA BAY lamarin da hukumar tsaron ke dora alhakin harin akan kungiyar nan ta Al-shabab mai tsats-tsauran ra`ayi.

Read More »

YADDA AKAI BIKIN KARAWA YANSANDA GIRMA A KANO-HOTUNA

IMG 20200103 122852 1 scaled

Kwamishinan yansanda na Jihar kano, Habu Sani Amadu ya ja kunnen sababin yansandan da aka yiwa karin girma dasu tabbata sun baiwa marada kunya. Wannan na Zuwa ne alokacin da kwamishiann ya jagorancin karin girma ga wasu daga Jami`an rundunar daga mukamin CSP zuwa mataimakin kwamishinan yansanda su 7, a …

Read More »