Gwamnatin tarayya ta amince da fitar da maƙudan kuɗaɗe don sake gina hanyar data taso daga Abuja zuwa Kano.

Gwamnatin tarayya ta amince da fitar da maƙudan kuɗaɗe don sake gina hanyar data taso daga Abuja zuwa Kano.

Gwamnatin ta amince ta fidda naira biliyan 797.23 don sake gina hanyar data taso daga Abuja ta ratsa ta Kaduna da Zariya da za ta karkare a Kano.

Hanyar da keda tsawon kilomita 357 zata laƙume biliyan 2.23 akan kowacce kilomita ɗaya.

Tun da fari dai an fidda ma hanyar biliyan 155 a shekarar data gabata, aka bawa kamfanin ‘Julius Berger’ amma aikin yaƙi gamuwa.

Shugaban kwamitin ayyuka na majalisar wakilai ta kasa, Kabir Sulaiman, yace an bada wasu ayyukan hanya da suke dai-dai da wannan tsawon ga wasu kamfanoni a kan biliyan 90.

Check Also

IMG Spraker Falgore

Capacity building ; a morale booster for effective service delivery.. Speaker Falgore.

From the Legislative House, Kano State House of Assembly. Capacity building ; a morale booster …