KAROTA NA KARBAR CIN HANCIN 5,000 A HANNUN MU–DIREBOBI

Direbobin manyan motoci a jihar kano, sun yi kukan cewar yan karota sun matsa musu ta hanyar tilasta musu karbar kudi mafi karnci dubu biyar akan titin mariri dake nan kano.

 

Cikakken labarin na tafe, ta cikin shirin IDON MIKIYA na daren yau litinin 13 01 2020.

Check Also

Adaidaita Sahu scaled

Matuka baburan adaidaita sahu a jihar Kano sun ce basa goyon bayan shuwagabannin kungiyar tasu

Matuka baburan adaidaita sahu a jihar Kano sun ce basa goyon bayan shuwagabannin kungiyar tasu …