KOTUN KOLI TA DAGE ZAMANTA KAN SHARI’AR GWAMNONI

KOTUN KOLI TA DAGE ZAMANTA KAN SHARI’AR GWAMNONI

 

Kotun Koli ta Dage zamanta kan shari’ar Gwamnoni a Najeriya, zuwa ranar Talata 14 ga watan Janairu na 2020.

Wannan ya biyo bayan rashin lafiya da daya daga cikin mutane 7 masu gudanar shari’ar kamar yadda Alkalin Alkalai Justice Muhammad Tanko ya Bayyana.

Tun da farko dai a bayyana harabar kotun ta dinke da mutane, wanda hakan ya kawo tsaiko da gudanar da al’amura yadda ya kamata a zauren Kotun.

Cikin Jihohin da Dage yanke hukuncin ya shafa, akwai Kano, Sokoto, Benue, Pilato, da kuma Imo.

Check Also

zanga

Muhammadu Buhari ya yi kira ga ‘yan Najeriya da su kwantar da hankali bayan zanga-zangar EndSARS.

Muhammadu Buhari ya bayyana haka ne a sanarwar da mai bashi shawara  Femi Adesina ya …

error: Alert: Is not allowed !!!