Kotun Koli Ta Saka Ranar Yanke Hukuncin Zaben Gwamna A Kano.

Kotun Koli Ta Saka Ranar Yanke Hukuncin Zaben Gwamna A Kano.

 

Kotun Koli a tarayyar kasa ta bayyana ranar Litinin 20 ga watan Janairun 2020 zata yanke hukuncin karshe kan shari’ar da akeyi tsakanin Abdullahi Ganduje na Jam’iyyar APC da kuma Abba Kabir Yusuf na Jam’iyyar PDP da kuma Hukumar Zabe INEC.

Dan Takarar PDP, Abba Kabir Yusuf ne ke kalubalantar zaben da hukumar zabe ta ayyana Abdullahi Ganduje a matsayin wanda yayi nasara.

Kotun Kolin ta sanar da ranar da zata yanke hukuncin karshe, bayan lauyoyin bangarorin su tafka muhawara tsakani.

 

Karanta: KOTUN KOLI A NAJERIYA ZATA BAYYANA SAHIHANCI KUJERAR GANDUJE A RANAR LITININ

Check Also

Pantami ya Jagoranci Taron Karawa Juna Sani ga Maaikatan Hukumar Sadarwa

Dr. Isa Ali Pantami ya horas ga maaikatan hukumar ta sadarwa akan amfanin kasancewa cikin …

error: Alert: Is not allowed !!!