Majalaisar Dinkin Duniya ta ce har yanzu tana dakon shaida da zai tabbatar da cewa Gimbiya Latifa ‘yar sarkin Dubai da aka kulle na raye.

Majalaisar Dinkin Duniya ta ce har yanzu tana dakon shaida da zai tabbatar da cewa Gimbiya Latifa ‘yar sarkin Dubai da aka kulle na raye.

Majalisar ta nemi shaida daga gwamnatin Hadaddiyar Daular Larabawa, kakakinta Rupert Colville ya shaida wa manema labarai cewa har yanzu babu wani martani da suka samu.

A wani bidiyo da wata majiya ta gano kwanakin baya, Gimbiyar Latifa tace ana rike da ita a wani kebeben wuri a Dubai, bayan ta yi kokarin tserewa.

Sannan a wata wasika ta bukaci a sake bincike kan batar yaruwarta Gimbiya Shamsa, shekaru 20 da suka wuce.

Check Also

IMG Spraker Falgore

Capacity building ; a morale booster for effective service delivery.. Speaker Falgore.

From the Legislative House, Kano State House of Assembly. Capacity building ; a morale booster …