You dont have javascript enabled! Please enable it!

Mataimakin Shugaban Ƙasa Prof Yemi Osinbajo ya faɗawa Shugaban Buhari ƙudurinsa na tsayawa takarar a 2023

Mataimakin Shugaban Ƙasa Yemi Osinbajo ya bayyanawa Shugaba Muhammadu Buhari aniyarsa ta tsayawa takarar Shugabancin ƙasa a shekarar 2023.

Osinbajo ya bayyana kudirin nasa ne a lokacin da suka gana da Shugaba Buhari a lokacin bikin sabuwar shekara, tare da yaƙinin samun nasara duba da yadda ya sha al’washin riƙo da gaskiya.

Jaridar Gazzete ta rawaito Osinbajo yace ba wai yana yiwa Shugaban romon baka bane akan kudirinsa, illa dai kawai yana neman amincewarsa da kuma saka masa albarka.

Check Also

Hukuncin Kotu: Duk da ruɗani, Ganduje ya buƙaci ƴaƴan jam’iyyar APC da su kwantar da hankulansu

Hukuncin Kotu: Duk da shiga ruɗani, Ganduje yace ahalin APC a Kano su kwantar da …

';
error: Alert: Is not allowed !!!