• NAZIRU

Recent Posts

‘Yan Wasan Da Sukafi Samun Katin Gargaɗi Agasar Laliga Da Aka Kammala

Bayan kammala gasar Laliga ta ƙasar Andalus da akayi a ƙarshen makon daya gabata inda aka buga wasanni guda 380 bayan kowacce ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta buga wasanni guda 38. Ayanzu ansami jerin ‘yan wasan dasukafi karɓar katin gargaɗi wato yellow card daga ƙungiyoyin ƙwallon ƙafa daban-daban: Ga jerin sunayen’yan …

Read More »
error: Alert: Is not allowed !!!