Recent Posts

Labaran Safiyar Alhamis

IMG 20200109 095944 597

Yau Alhamis 9/01/2020CE – wanda yayi daidai da 13/05/1441AH. Ga cikakkun labaran: Rundunar sojoji sun kai wa ‘yan bindiga hari a sansaninsu da ke Jibia na jihar Katsina. Fasto Mathew Kukah ya ce bambanci gwamnatin Buhari da Boko Haram shi ne tashin bam. Gwamna ganduje ya kalubalanci dattijan Kano a …

Read More »

HADARIN MOTA YA LAKUME RAYUKAN MUTANE 12 A KANO

IMG 20191026 WA0141 1 e1572123611866

Hukumar kula da hadurra ta kasa dake nan kano, ta bayyana mutuwar mutane 12 a kauyen gaya dake nan kano biyo bayan taho mu gamar da wadansu motoci guda biyu kirar GOLF da TOYOTA sukayi a safiyar yau din nan. Mai Magana da yawun hukumar a nan kano kabiru Ibrahim …

Read More »

Yadda Aka Raba Kyaututtuka Ga ‘Yan Wasan Afrika

IMG 20200108 WA0090

  Ajiya Talata 7 ga watan Janairu na 2020 akayi bikin karrama ‘yan wasan kwallon kafa na nahiyar Afrika bangaren maza da bangaren mata. Inda akayi bikin karrama’yan wasan akasar Masar wadda itace ta dauki nauyin gasar cin kofin nahiyar Afrika data gabata. Idan muka fara da bangaren maza dan …

Read More »