• NAZIRU

Recent Posts

Hukumar KAROTA za ta Dauki Sabbin Ma’aikata 700

Hukumar Kula da Ababen Hawa ta Jihar Kano (KAROTA) za ta dauki sabbin ma’aikata 700, dominkara wa jami’ai 2,500 da take da su a Jihar karfi. Manajan Daraktan Hukumar, Baffa Dan’agundi, ya za a tura sabbin jami’an ne su yi aiki a sabbin masarautun Bichi, Gaya, Karaye da Rano domin …

Read More »

Kotu ta aike da Naziru Sarkin Waka Gidan Gyaran Hali

NAZIRU

Hukumar Tace Fina-finai ta Jihar Kano ta kama Naziru M. Ahmad wanda aka fi sani da Sarkin Waka da maraicen Laraba. Kamun nasa na zuwa ne sa’o’i kadan da gurfanar da shi a gaban wata kotun a Kano bisa zargin sakin wasu wakoki biyu ba tare da tantancewar hukumar ba. …

Read More »

Kungiyar Masu Shirya Fina-Finai ta MOPPAN ta Dakatar da Rahama Sadau

Daidai lokacin da ake ci gaba da ce-ce-kuce kan hotunan da jarumar Kannywood Rahama Sadau ta saki, Kungiyar Masu Shirya Fina-Finai ta Najeriya (MOPPAN), ta sake nanata dakatarwar da ta yi wa jarumar. A sanawar da Kakakinta MOPPAN, Al’amin Ciroma ya sanya wa hannu, kungiyar ta ce, “Hotunan Rahama Sadau …

Read More »
error: Alert: Is not allowed !!!