Naira Miliyan Ɗari aka bayar kuɗin fansar Alwan Ali Hassan Ƴan bindiga sun saki babban …
Read More »Sarkin Kano Zai Auri Tsohuwar Budurwarsa
Sarkin Kano Zai Auri Tsohuwar Budurwarsa Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero yana shirin angwancewa da tsohuwar sahibarsa wadda ake kira da suna Hajiyayye dake garin Dorayi a Kano. Sarkin wanda matarsa ɗaya da ƴaƴa hudu zai yi auren bayan tsahon lokaci yana zaune da mace ɗaya. Jaridar Daily Nigerian …
Read More »