Mangal’s Wife death a great loss to Nigeria The death of Hajiya A’ishatu Dahiru Barau …
Read More »Za’a rage Albashin Ma’aikatan Gwamnatin Tarayya – Minista Zainab Ahmad
Shugaba Buhari ya ba da umarnin rage albashin ma’aikatan wasu hukumomi da ma’aikatun Gwamnatin Tarayya. Ministar Kudi, Zainab Ahmad ta ce umarnin na Buhari zai rage yawan kudaden da ake kashewa wajen gudanar da gwamnati. “Shugaban Kasa ya umarci Kwamitin Tsara Albashi, wanda nake jagoranta, tare da Shugabar Ma’aikatan Tarayya …
Read More »