Recent Posts

KNAH ends retreat with a determination to pass bills on KNCDC and KSACA.

IMG 20240302 WA0018

The Kano State House of Assembly and Ministry of Health, in collaboration with developmental partners, have concluded a three-day retreat at Bafra Hotel, Kaduna state. They reaffirmed their commitment to the KNCDC bill and pre-marital/anti-discrimination bills for enhancing disease control measures across Kano state. Led by the Speaker of Kano …

Read More »

Majalisar dokokin jihar Kano ta kammala taron kwanaki uku tare da daukar aniyar samar da dokokin tantance lafiyar ma’aurata kafin aure da Kuma samar da cibiyar dakile yaduwar cututtika ta jihar.

IMG 20240302 WA0018

Majalisar dokokin jihar Kano da ma’aikatar lafiya ta jihar Kano Hadi da cibiyoyin raya kasa sun kammala taron kwanaki uku a Bafra da ke jihar Kaduna a inda suka jaddada aniyar su na samar da dokokin kan tantance lafiyar ma’aurata kafin aure da Kuma samar da cibiyar dakile yaduwar cututtika …

Read More »