Mangal’s Wife death a great loss to Nigeria The death of Hajiya A’ishatu Dahiru Barau …
Read More »Ngozi Okonjo Iweala, ta gargadi kasashe masu arziki akan rigakafin cutar Corona
Sabuwar shugabar hukumar cinikayya ta duniya WTO, Ngozi Okonjo Iweala, ta yi gargadi ga kasashe masu arziki akan su gaggauta fara ba da rigakafin cutar Corona ga kasashe marasa karfi. Ngozi cikin tattaunawar da tayi da BBC ta shaida cewa bai kamata ace kasashe masu arziki sai sun gama yi …
Read More »