Pantami ya Jagoranci Taron Karawa Juna Sani ga Maaikatan Hukumar Sadarwa

Dr. Isa Ali Pantami ya horas ga maaikatan hukumar ta sadarwa akan amfanin kasancewa cikin koshi lafiya ta hanyar motsa jiki.

Ministan ya fito a wasu hotuna inda yake gwada motsa jikin gaban jamian maaikatan hukumar sadarwa ta kasa.

Hotuna

Check Also

Tattaunawa da Matashi Mai Dalilin Aure dan Shekaru 23

AR_ Gabatar mana da kanka da kuma aikace aikace da kake yi. Auwal_ sunana Auwal …

error: Alert: Is not allowed !!!