Paris St-Germain na duba yiwuwar sayen ɗan wasan Juventus da Portugal Cristiano Ronaldo

Paris St-Germain na duba yiwuwar sayen ɗan wasan Juventus da Portugal Cristiano Ronaldo mai shekara 36 idan ya yanke shawarar barin kulob ɗinsa.

Ɗan wasan gaba na Argentina Lionel Messi mai shekara 33 zai buga wasa a kakar wasa biyu a Turai kafin komawa Inter Miami.

Chelsea na zawarcin ɗan wasan Bayern Munich Kingsley Coman mai shekara 24 a matsayin wanda zai maye gurbin Christian Pulisic, idan ɗan wasan na Amurka mai shekara 22 ya nuna sha’awar son barin Stamford Bridge.

Check Also

IMG Spraker Falgore

KNHA okays Governor Abba Kabir to appoints 25 Special Advisers

KNHA okays Governor Abba Kabir to appoints 25 Special Advisers The State House of Assembly …