Rundunar ƴan sandan jihar Sokoto ta tabbatar da harin da ƴan bindiga suka a ƙauyen Amarawa da ke cikin ƙaramar hukumar Illela ta jihar Sokoto.

Rundunar ƴan sandan jihar Sokoto ta tabbatar da harin da ƴan bindiga suka a ƙauyen Amarawa da ke cikin ƙaramar hukumar Illela ta jihar Sokoto.

An kashe mutum 12 a artabu bayan harin da ‘yan fashin daji suka kai ƙauyen

Mutanen ƙauyen tun da farko, sun shaida wa manema labarai cewa mutum 15 suka yi wa jana’iza.

Sun ce akwai ƙarin gawa biyu da ba su ɗauko ba zuwa tsakar rana, bayan jama’a sun yi yunƙurin ceto wani mutum da maharan suka sace daga gidansa a wayewar garin yau.

Kakakin rundunar ƴan Sandan ASP Sanusi Abubakar ya tabbatar da faruwan lamarin amma ya ce suna gudanar da bincike.

Check Also

IMG Spraker Falgore

Capacity building ; a morale booster for effective service delivery.. Speaker Falgore.

From the Legislative House, Kano State House of Assembly. Capacity building ; a morale booster …