Sheikh dahiru bauchi ya kaiwa buhari ziyara

Mataimakin shugaban kasa na musamman Bashir hmad ne ya bayyana hakan inda yace shehin malamin Bisa rakiyar yayansa da sauran al`umma ne suka kaiwa shugaban kasa wannan ziyara.

Sheikh Dahiru Usman Bauchi na daya daga cikin manya manyan malaman Addinin Islama a Najeriya.

Shehin malamin tare da ministan Ilmi Mallam Adamu Adamu.

Sheikh Dahiru Bauchi tae da ya yansa alokacin da suka kaiwa Shugaba Buhari ziyara.

Check Also

WASU YAN BUNDIGA SUN HARBO JIRGIN YANSANDA KASA

Rundunar ‘yan sandan kasar nan ta Operation Puff Adder ta bayyana cewar a safiyar larabar …

error: Alert: Is not allowed !!!