Shirin Idon mikiya tare da Abubakar Haruna Galadanchi na ranar Talata 21 04 2020

Masu saurare assalamu alaikum, Abubakar Haruna Galadanchi ne ke farin cikin kasancewa daku a yau ta cikin wani saban shirin ind zakuji cewa,

Tun bayan dokar zaman gida dole da gwamnatin kano ta kafa, da alama dai wasu dake da`awar suna da manya na neman kassara yunkurin jamian na tabbatar da wannan doka.

 

muna tafe daci gaban tattaunawar nan da muka fara kawo maka mai saurare a jiya da matasan nan da suka hallaka yaran nan da bulo inchi 9.

 

Ayi saurare lafiya.

 

Check Also

Adaidaita Sahu scaled

Matuka baburan adaidaita sahu a jihar Kano sun ce basa goyon bayan shuwagabannin kungiyar tasu

Matuka baburan adaidaita sahu a jihar Kano sun ce basa goyon bayan shuwagabannin kungiyar tasu …