Sokoto: Daruruwan iyalai ne suka arce daga kauyukansu saboda yadda ‘yan fashi,,,

Rahotanni daga gabashin jihar Sakkwato na cewa daruruwan iyalai ne suka arce daga kauyukansu saboda yadda ‘yan fashin da suka dauki kwanaki suna kai musu hare-hare babu ƙaƙƙautawa.

Wasu da lamarin ya shafa sun shaida wa manema labarai cewa akwai dubban mutane da a yanzu haka ke fakewa a wata makaranta da ke garin Gatawa, yayin da wasu suka tsallaka iyaka zuwa cikin Jamhuriyar Nijar.

Muryar wasu daga cikin wadanda suka tsere daga muhallansu kenan domin gudun tsira da rayuwarsa

Check Also

IMG Spraker Falgore

Capacity building ; a morale booster for effective service delivery.. Speaker Falgore.

From the Legislative House, Kano State House of Assembly. Capacity building ; a morale booster …