Mataimakin Shugaban Ƙasa Yemi Osinbajo ya bayyanawa Shugaba Muhammadu Buhari aniyarsa ta tsayawa takarar Shugabancin ƙasa a shekarar 2023. Osinbajo ya bayyana kudirin nasa ne a lokacin da suka gana da Shugaba Buhari a lokacin bikin sabuwar shekara, tare da yaƙinin samun nasara duba da yadda ya sha al’washin riƙo …
Read More »Jam’iyyar PDP ta Kalubalanci Ziyarar da APC ta kaiwa Goodluck Jonathan
Jam’iyyar adawa ta PDP ta ce ziyarar da wasu gwamnonin APC suka kai wa tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ta nuna amincewarsu karara kan gazawar APC. A ranar Asabar ne dai gwamnonin APC karkashin jagorancin shugaban rikon kwarya na jam’iyyar Mai Mala Buni, suka ziyarci Jonathan a gidansa dake Abuja. …
Read More »Jam’iyyar Adawa ta PDP ta yi martani kan hukuncin Kotun Koli
Babbar Jam’iyyar hamayya a Najeriya PDP ta ce ta yi mamakin hukuncin da kotun koli ta yanke kan zaben gwamnan jihar Imo A ranar Talata ne kotun koli ta kwace kujerar gwamna daga Emeka Ihedioha na Jam’iyyar PDP ta baiwa Hope Uzodinma na jam’iyyar APC a matsayin wanda ya lashe …
Read More »