Shugaban darikar kadiryya na Afrika Sheik Kariballah Sheik Nasir Kabara ya ce Allah ya albarkanci su da samun silin gashin kan Mamzon Allah (S.A.W) a gidan Kadiryya na Kano. sheik Karibullah ya yi wannan bayanine a hirar da ya yi da gidan rediyon Faransa a nan Kano. Ya ce sun …
Read More »