Tag Archives: Katsina

Sojoji sun Ragargaji ‘Yan bindiga a Jahar Katsina

army

Rundunar sojin Najeriya sun yi gagarumin nasara a kan yan bindiga a Katsina – Sojoji sun ragargaji ‘yan bindigan, sun kawar da wasu da dama sannan sun kwato makamai. Hakan na daga cikin kokarin da suke na kawar da ta’addanci da sauran muggan laifuka a arewa maso yamma Jami’an atisayen …

Read More »

Yasaki Matarsa Akan Ta Kushe Buhari

IMG 20191127 192014 010

Daga Suraj Na’iya Kududdufawa. Wani mutum mai suna Jumare Bulama ya rabu da matarsa akan ta kushe shugaban kasa Muhammadu Buhari. Lamarin ya faru ne a karamar hukumar Dabai ta jahar Katsina dake Arewa maso Yammacin Najeriya. Dattijon daman tuni yake ikirarin cewa shifa zai iya rabuwa da kowa akan …

Read More »